Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sheep: Firstlings of, not to be shorn
Ayoyi game da Firstlings of, not to be shorn
Ku keɓe wa Ubangiji Allahnku kowane ɗan fari na garkenku na shanu, da na tumaki. Kada ku sa ɗan fari na shanunku aiki, kada kuma ku aske gashin ɗan fari na tumakinku.