Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sheep: Followed the shepherd
Ayoyi game da Followed the shepherd
Sa’ad da ya fitar da dukan nasa waje, sai ya ja gabansu, tumakinsa kuma sukan bi shi domin sun san muryarsa.
Tumakina sukan saurari muryata; na sansu, suna kuma bi na.