Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sheep: Of the wicked in their death
Ayoyi game da Of the wicked in their death
Kamar tumaki an ƙaddara su ga kabari; za su kuwa zama abincin mutuwa amma masu gaskiya za su yi mulki a kansu da safe. Kamanninsu za su ruɓe a cikin kabari, nesa da gidajensu masu tsada.