Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sheep: (Separation from the goats,) of the separation of saints from the wicked
Ayoyi game da (Separation from the goats,) of the separation of saints from the wicked
Za a tara dukan al’ummai a gabansa, zai kuma raba mutane dabam-dabam yadda makiyayi yakan ware tumaki daga awaki.
Zai sa tumaki a damansa, awaki kuma a hagunsa.