Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sheep: Firstlings of, not to be redeemed
Ayoyi game da Firstlings of, not to be redeemed
“Amma kada ka fanshe ɗan fari na saniya, tunkiya, ko akuya; gama suna da tsarki. Ka yayyafa jininsu a bisan bagade, ka kuma ƙone kitsensu kamar hadayar da ka yi da wuta, mai daɗin ƙanshi ga Ubangiji.