Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sheep: Washed and shorn every year
Ayoyi game da Washed and shorn every year
Haƙoranki sun yi kamar garken tumakin da ba a daɗe da yin musu sausaya ba, da suke haurawa daga inda aka yi musu wanka. Kowanne yana tare da ɗan’uwansa; babu waninsu da yake shi kaɗai.