Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sheep: Of the Jews
Ayoyi game da Of the Jews
Maskil na Asaf. Me ya sa ka ƙi mu har abada, ya Allah? Me ya sa fushinka yake a kan tumakin kiwonka?
Amma ya fitar da mutanensa kamar garke; ya bi da su kamar tumaki ta cikin hamada.
Sa’an nan mu mutanenka, tumakin makiyayarka, za mu yabe ka har abada; daga tsara zuwa tsara za mu yi ta ba da labarin yabonka.