Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sheep: (In patience and simplicity,) of patience, of Christ
Ayoyi game da (In patience and simplicity,) of patience, of Christ
Aka wulaƙanta shi aka kuma yi masa azaba, duk da haka bai buɗe bakinsa ba; aka kai shi kamar ɗan rago zuwa wurin yanka, kuma kamar tunkiya a gaban masu askinta tana shiru, haka bai buɗe bakinsa ba.