Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rocks: God as defence of his people
Ayoyi game da God as defence of his people
Ka juye kunnenka gare ni, ka zo da sauri ka cece ni; ka zama dutsen mafakata, mafaka mai ƙarfi na cetona.
Da yake kai ne dutsena da kuma kagarata, saboda sunanka ka bi da ni ka kuma jagorance ni.