Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rocks: Broken in pieces by the wind

1 aya · 54 fannoni

Ayoyi game da Broken in pieces by the wind

  1. Sai Ubangiji ya ce, “Fita ka tsaya a kan dutse a gaban Ubangiji, gama Ubangiji yana shirin wucewa.” Sai ga babbar iska mai ƙarfi ta tsage duwatsu, ta kuma ragargaza duwatsu a gaban Ubangiji, amma Ubangiji ba ya cikin iskar. Bayan iskar sai aka yi girgizar ƙasa, amma Ubangiji ba ya cikin girgizar ƙasa.