Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rocks: Man's industry in cutting through
Ayoyi game da Man's industry in cutting through
Hannun mutum ya iya sarrafa ƙanƙarar duwatsu, yă kuma tumɓuke tushen duwatsu.
Yana tona rami a cikin duwatsu idanunsa suna ganin dukan dukiyar da ke cikin duwatsun.