Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rocks: Selahammahlekoth in the wilderness of Maon

2 ayoyi · 54 fannoni

Ayoyi game da Selahammahlekoth in the wilderness of Maon

  1. Shawulu da mutanensa suka tafi neman Dawuda. Da Dawuda ya ji labari, sai ya gangara cikin duwatsu ya zauna a cikin jejin Mawon. Sa’ad da Shawulu ya ji haka, sai ya tafi jejin Mawon yana fafaran Dawuda.

  2. Shawulu kuwa ya janye daga fafaran Dawuda, ya tafi yă ƙara da Filistiyawa. Dalilin ke nan da ake kiran wannan wuri Sela Hammalekot, wato, dutsen tserewa.