Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rocks: God as salvation of his people

3 ayoyi · 54 fannoni

Ayoyi game da God as salvation of his people

  1. Yeshurun ya yi ƙiba, ya yi kauri; cike da abinci, ya zama da nauyi, ya kuma zama sumul. Ya yashe Allahn da ya yi shi, ya ƙi Dutse Cetonsa.

  2. Zai yi kira gare ni yă ce, ‘Kai ne Mahaifina, Allahna, Dutse mai cetona.’

  3. Ku zo, bari mu rera don farin ciki ga Ubangiji; bari mu yi sowa da ƙarfi ga Dutsen cetonmu.