Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rocks: Eagles
Ayoyi game da Eagles
Yana zama a kan dutse yă zauna a wurin da dare; cikin duwatsu ne wurin zamansa.
Tsoron da ka sa ake ji da kuma girman kan zuciyarka ya ruɗe ka, kai da kake zama a kogon dutse, kai da kake kan tudu. Ko da yake ka gina wa kanka sheƙa can bisa kamar na gaggafa, daga can zan sauko da kai ƙasa,” in ji Ubangiji.