Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rocks: Often composed of Flint

2 ayoyi · 54 fannoni

Ayoyi game da Often composed of Flint

  1. Ya bishe ku cikin hamada mai fāɗi, mai bantsoro, wannan busasshiyar ƙasa wadda ba ta da ruwa, ga macizai masu dafi da kuma kunamai. Ya ba ku ruwa daga dutsen ƙanƙara.

  2. Ya sa shi ya hau ƙwanƙolin dutse ya ciyar da shi da amfanin gona. Ya shayar da shi da zuma daga dutse, da kuma mai daga dutsen ƙanƙara,