Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rocks: Fire ascended out of
Ayoyi game da Fire ascended out of
Da kan sandan da yake a hannunsa, mala’ikan Ubangiji ya taɓa naman da burodi marar yistin. Sai wuta ta fito daga dutsen ta cinye naman da burodin. Mala’ikan kuwa ya ɓace.