Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rebellion Against God: Sinning against light

3 ayoyi · 63 fannoni

Ayoyi game da Sinning against light

  1. “Akwai waɗanda suke yi wa haske tawaye, waɗanda ba su san hanyoyinsa ba ko kuma ba su taɓa bin hanyoyinsa ba.

  2. Da a ce ban zo na yi musu magana ba, da ba su da zunubi. Yanzu kam, ba su da wata hujja a kan zunubinsu.

  3. “ ‘Ku duba, ku masu ba’a, ku yi mamaki, ku hallaka, gama zan yi wani abu a zamaninku da ba za ku taɓa gaskatawa ba ko da wani ya gaya muku.’”