Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rebellion Against God: Revolting from him
Ayoyi game da Revolting from him
Me ya sa za a ƙara yin muku dūka? Me ya sa kuka nace ga yin tayarwa? An yi wa dukan kanku rauni, zuciyarku duk tana ciwo.
Ku dawo gare shi ku da kuka yi masa babban tayarwa, ya Isra’ilawa.