Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rebellion Against God: Have God as their enemy
Ayoyi game da Have God as their enemy
Duk da haka suka yi tawaye suka ɓata wa Ruhu Mai Tsarki rai. Saboda haka ya juya ya kuma zama abokin gābansu shi kansa kuma ya yaƙe su.