Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rebellion Against God: Should warn against
Ayoyi game da Should warn against
Sai dai kada ku tayar wa Ubangiji. Kada kuma ku ji tsoron mutane ƙasar, domin za mu gama da su. Kāriyarsu ta gama, amma Ubangiji yana nan tare da mu. Kada ku ji tsoronsu.”