Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rebellion Against God: Unbelief
Ayoyi game da Unbelief
Sa’ad da Ubangiji ya aike ku daga Kadesh Barneya ya ce, “Ku haura ku mallaki ƙasar da na ba ku.” Amma kuka yi tawaye ga umarnin Ubangiji Allahnku. Ba ku amince da shi, ko ku yi masa biyayya ba.
Sai suka rena ƙasa mai ni’ima; ba su gaskata alkawarinsa ba.
Suka yi gunaguni a tentunansu ba su kuwa yi biyayya da Ubangiji ba.