Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rebellion Against God: Distrusting his power
Ayoyi game da Distrusting his power
Amma sarkin nan ya yi tawaye a kan sarkin Babilon ta wurin aika jakadunsa zuwa Masar don a ba shi dawakai da sojoji masu yawa. Zai ci nasara? Shi da ya yi wannan abu zai tsira? Zai iya taka yarjejjeniya har ya tsere?