Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rebellion Against God: Provokes Christ
Ayoyi game da Provokes Christ
“Ga shi, zan aika mala’ika a gabanku, yă tsare ku a tafiyarku, yă kuma kawo ku wurin da na shirya.
Ku saurare shi, ku kuma kasa kunne ga abin da yake faɗa. Kada ku yi masa tawaye; ba zai gafarta tawayenku ba, gama shi wakilina ne.
Kada mu gwada Kiristi yadda waɗansunsu suka yi, har macizai suka kakkashe su.