Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rebellion Against God: Ingratitude of-Illustrated
Ayoyi game da Ingratitude of-Illustrated
Ku kasa kunne, ya sammai! Ki saurara, ya duniya! Gama Ubangiji ya yi magana, “Na yi renon ’ya’ya, na kuma raya su, amma sun tayar mini.
Saniya ta san maigidanta, jaki ya san wurin sa wa dabbobi abinci maigidansa, amma Isra’ila ba su sani, mutanena ba su gane ba.”