Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rebellion Against God: Despising his law
Ayoyi game da Despising his law
“Amma suka yi rashin biyayya suka kuma yi tawaye gare ka; suka sa dokarka a bayansu. Suka kashe annabawanka waɗanda suka gargaɗe su don su mai da su gare ka; suka aikata saɓo mai bantsoro.