Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rebellion Against God: Israelites
Ayoyi game da Israelites
Sa’ad da Ubangiji ya aike ku daga Kadesh Barneya ya ce, “Ku haura ku mallaki ƙasar da na ba ku.” Amma kuka yi tawaye ga umarnin Ubangiji Allahnku. Ba ku amince da shi, ko ku yi masa biyayya ba.
Kun yi ta tawaye wa Ubangiji tun ran da na san ku.