Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pride: Abased

2 ayoyi · 61 fannoni

Nemi "Pride"

Ayoyi game da Abased

  1. Yanzu ni, Nebukadnezzar, ina yabon Sarkin sama, ina waƙa ina kuma darjanta shi, saboda dukan abin da ya yi mini, mai kyau ne kuma dukan hanyoyinsa gaskiya ne. Kuma duk masu tafiya da girman kai zai ƙasƙantar da su.

  2. Gama duk wanda ya ɗaukaka kansa, za a ƙasƙantar da shi, duk kuma wanda ya ƙasƙantar da kansa, za a ɗaukaka shi.