Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pride: Brought low
Ayoyi game da Brought low
Kakan cece mai sauƙinkai amma kakan ƙasƙantar da masu girman kai.
Ubangiji Maɗaukaki yana da rana ajiye domin dukan masu girman kai da masu fariya domin dukan waɗanda aka ɗaukaka (zai kuwa ƙasƙantar da su),