Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pride: A hindrance to seeking God
Ayoyi game da A hindrance to seeking God
Cikin ɗaga kai mutum ba ya neman Allah; cikin tunaninsa ba ya ba da wata dama saboda Allah.
Girmankan Isra’ila ya ba da shaida a kansa, amma duk da haka bai dawo ga Ubangiji Allahnsa ko yă neme shi ba.