Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pride: Hezekiah
Ayoyi game da Hezekiah
Amma zuciyar Hezekiya ta yi girman kai, bai kuwa yi amfani da alherin da aka nuna masa ba, saboda haka fushin Ubangiji ya sauko a kansa da kuma a kan Yahuda da Urushalima.