Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pride: Woe to
Ayoyi game da Woe to
Kaito ga wannan rawani, girman kai na mashayan Efraim, ga fure mai yanƙwanewa, darajar kyansa, da aka sa a kan kwari mai ba da amfani, ga birnin nan, wadda take girman kan waɗanda aka ƙasƙantar da ruwan inabinsu!
Za a tattaka wannan rawani, girman kai na mashayan Efraim da ƙafa.