Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pride: Religious privileges
Ayoyi game da Religious privileges
A wannan rana ba za ku sha kunya saboda laifofin da kuka yi mini, gama zan ɗauke wa wannan birni waɗanda suke farin ciki cikin girmankansu. Ba kuma za ka ƙara yin kallon reni a tuduna mai tsarki ba.