Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pride: Hateful to Christ
Ayoyi game da Hateful to Christ
“Ni, hikima, ina zama tare da hankali; ina da sani da iya rarrabewa.
Jin tsoron Ubangiji shi ne ƙin mugunta; ina ƙin girman kai da fariya, halin mugunta da kuma muguwar magana.