Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pride: Contempt and rejection of God's word and ministers
Ayoyi game da Contempt and rejection of God's word and ministers
Azariya ɗan Hoshahiya da Yohanan ɗan Kareya da dukan masu ɗaga kai suka ce wa Irmiya, “Kana ƙarya ne! Ubangiji Allahnmu bai aike ka ka ce, ‘Kada ku tafi Masar don ku zauna a can.’