Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pride: Hateful to God
Ayoyi game da Hateful to God
Akwai abubuwa shida da Ubangiji ya ƙi, abubuwa bakwai da suke abin ƙyama gare shi,
duban reni, harshe mai ƙarya, hannuwa masu zub da jinin marar laifi,
Ubangiji yana ƙyamar dukan zuciya mai girman kai. Ka tabbata da wannan. Ba za su kuɓuta daga hukunci ba.