Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Alliance and Society with the Enemies of God: The wicked are prone to
Ayoyi game da The wicked are prone to
Sa’ad da kuka ga ɓarawo, kukan haɗa kai da shi; kukan haɗa kai da mazinata.
Kada ka yi gudu har ƙafafunka su zama ba takalma maƙogwaronka kuma ya bushe. Amma sai ka ce, ‘Ba amfani! Ina ƙaunar baƙin alloli kuma dole in bi su.’