Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Alliance and Society with the Enemies of God: Israel
Ayoyi game da Israel
Ban da dukan sauran ayyukanku na banƙyama, kun kawo baƙi marasa kaciya a zuciya da jiki a wurina mai tsarki, kun kuma ƙazantar da haikalina yayinda kuke miƙa mini abinci, kitse da kuma jini, kun kuma karya alkawarina.