Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Alliance and Society with the Enemies of God: Saints hate and avoid

5 ayoyi · 51 fannoni

Ayoyi game da Saints hate and avoid

  1. Ba na zama tare da masu ruɗu, ko in yi tarayya da masu riya;

  2. na ƙi jinin taron masu aikata mugunta na ƙi in zauna tare da mugaye.

  3. Na ƙi waɗanda suke manne wa gumakan banza; na dogara ga Ubangiji.

  4. Babu mai ruɗun da zai zauna a gidana; babu mai ƙaryan da zai tsaya a gabana.

  5. Na san ayyukanka, faman aikinka da daurewarka. Na san cewa ba ka iya haƙuri da mugayen mutane, ka gwada waɗanda suke cewa su manzanni ne, alhali kuwa ba haka ba ne, ka kuwa tarar cewa su na ƙarya ne.