Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Alliance and Society with the Enemies of God: Saints deprecate
Ayoyi game da Saints deprecate
Ba zan shiga shawararsu ba, ba zan shiga taronsu ba, gama sun kashe maza cikin fushinsu cikin ganin dama suka kashe bijimai.
Ku tafi daga gare ni, dukanku masu aikata mugunta, gama Ubangiji ya ji kukata.
wanda yake ƙin mugun mutum amma yakan girmama masu tsoron Ubangiji, yakan cika alkawarinsa ko da ma ya zafe shi,
Mutane masu mugun zuciya za su nesa da ni; ba abin da zai haɗa ni da mugunta.
Babu mai ruɗun da zai zauna a gidana; babu mai ƙaryan da zai tsaya a gabana.
Ku rabu da ni, ku masu aikata mugunta, don in kiyaye umarnan Allahna!
Da kawai za ka kashe mugaye, ya Allah! Ku rabu da ni, ku masu kisankai!