Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Alliance and Society with the Enemies of God: Saints grieve to meet with, in their intercourse with the world

5 ayoyi · 51 fannoni

Ayoyi game da Saints grieve to meet with, in their intercourse with the world

  1. Ina tsakiyar zakoki; ina kwance a cikin namun jeji masu cin mutane, mutanen da haƙoransu masu ne da kuma kibiyoyi, waɗanda harshensu suna da kaifi kamar takobi.

  2. Kaitona da nake zama a Meshek, da nake zama a ciki tentunan Kedar!

  3. Da daɗewa na zauna a cikin waɗanda suke ƙin salama.

  4. in kuwa har ya ceci Lot, mai adalci, wanda ya damu ainun da ƙazamar rayuwar mutane marasa bin doka;

  5. (adon kuwa abin da adalin nan ya yi, ya kuma gani, sa’ad da yake a cikinsu, sai kowace rana yakan ji ciwon aikinsu na kangara a zuciyarsa mai adalci)