Ono
32.0200, 34.8600 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Ono
’Ya’yan Efa’al maza su ne, Eber, Misham, Shemed (wanda ya gina Ono da Lod tare da ƙauyukan kewayensu),
na Lod, da Hadid da Ono 725
Sanballat da Geshem suka aika mini wannan saƙo cewa, “Ka zo, mu sadu a wani ƙauye a filin Ono.” Amma makirci ne suke yi don su cuce ni;
na Lod, da na Hadid, da na Ono 721
da Lod, da Ono, da kuma a Kwarin Masu sana’a.