Elpaal
Ayoyin da suka ambaci Elpaal
Ya haifi Abitub da Efa’al ta wurin Hushim.
’Ya’yan Efa’al maza su ne, Eber, Misham, Shemed (wanda ya gina Ono da Lod tare da ƙauyukan kewayensu),
Ishmerai, Izliya da Yobab su ne ’ya’yan Efa’al maza.