Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ono

3 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. ’Ya’yan Efa’al maza su ne, Eber, Misham, Shemed (wanda ya gina Ono da Lod tare da ƙauyukan kewayensu),

  2. Sanballat da Geshem suka aika mini wannan saƙo cewa, “Ka zo, mu sadu a wani ƙauye a filin Ono.” Amma makirci ne suke yi don su cuce ni;

  3. da Lod, da Ono, da kuma a Kwarin Masu sana’a.