Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da All Christians Should Be As Missionaries: In seeking the edification of others
Ayoyi game da In seeking the edification of others
Saboda haka sai mu yi iya ƙoƙari mu aikata abin da zai kawo salama da kuma ingantawa ga juna.
Ya kamata kowannenmu yă faranta wa maƙwabcinsa rai don kyautata zamansa domin kuma yă gina shi.
Saboda haka ku ƙarfafa juna ku kuma gina juna, kamar dai yadda kuke yi.