Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da All Christians Should Be As Missionaries: Illustrated
Ayoyi game da Illustrated
“Har wa yau, za a kwatanta shi da mutumin da zai yi tafiya, wanda ya kira bayinsa ya kuma danƙa musu mallakarsa.
Saboda haka ya kira bayinsa goma ya ba su mina goma. Ya ce, ‘Ku yi kasuwanci da kuɗin nan, sai na dawo.’