Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da All Christians Should Be As Missionaries: In hating life for Christ
Ayoyi game da In hating life for Christ
“Duk wanda yakan zo wurina, amma bai ƙi mahaifinsa da mahaifiyarsa, da matarsa da ’ya’yansa, da ’yan’uwansa mata da maza, kai, har ma ransa ba, ba zai iya zama almajirina ba.