Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da All Christians Should Be As Missionaries: In a holy example
Ayoyi game da In a holy example
Haka ma, bari haskenku yă haskaka a gaban mutane, domin su ga ayyukanku masu kyau, su kuwa yabi Ubanku da yake cikin sama.
don ku zama marasa abin zargi, sahihai ’ya’yan Allah, waɗanda ba su da laifi, a zamanin mutane karkatattu, kangararru, waɗanda kuke haskakawa a cikinsu kamar fitilu a duniya
Ta haka kuwa kuka zama gurbi ga dukan masu bi a Makidoniya da Akayya.