Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da All Christians Should Be As Missionaries: In holy conduct
Ayoyi game da In holy conduct
Ku yi irin rayuwa mai kyau a cikin masu bautar gumaka, yadda ko da sun zarge ku da yin laifi, za su iya ganin ayyukanku nagari, su ɗaukaka Allah a ranar da zai ziyarce mu.