Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da All Christians Should Be As Missionaries: In youth
Ayoyi game da In youth
Tun ina yaro, ya Allah, ka koya mini har wa yau ina furta ayyukanka masu banmamaki.
samari da ’yan mata, tsofaffi da yara.
Bari su yabi sunan Ubangiji, gama sunansa ne kaɗai mafi ɗaukaka; darajarsa ta fi ƙarfin duniya da sammai.