Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da All Christians Should Be As Missionaries: In holy conservation

5 ayoyi · 66 fannoni

Ayoyi game da In holy conservation

  1. Bakin mutum mai adalci yakan yi magana da hikima, harshensa kuwa yakan yi maganar abin da yake daidai.

  2. Bakin adalai kan fitar da hikima, amma za a dakatar da mugun harshe.

  3. Leɓunan masu hikima sukan baza sani; ba haka zukatan wawaye suke ba.

  4. Kada wata ƙazamar magana ta fita daga bakunanku, sai dai abin da yake da amfani don gina waɗansu bisa ga bukatunsu. Ta haka maganarku za tă zama da amfani ga masu jinta.

  5. Bari maganarku kullum ta zama da ladabi da kuma daɗin ji, domin ku san amsar da ta dace ku ba wa kowa.